Tehran (IQNA) Kungiyar hadin kan kasashen musulmi OIC ta yi Allah wadai da hare-haren bam da aka kai a Kabul da Mazar-e-Sharif na kasar Afganistan tare da yin kira da a dauki mataki kan masu aikata irin wannan ta'addanci.
Lambar Labari: 3487360 Ranar Watsawa : 2022/05/30
Tehran (IQNA) Wani harin bam da aka kai a masallacin Khashti da ke birnin Kabul na kasar Afghanistan a yau , ya yi sanadin mutuwa da kuma jikkatar mutane.
Lambar Labari: 3487131 Ranar Watsawa : 2022/04/06